iqna

IQNA

kiran sallah
IQNA - Yaman al-Maqeed, wani yaro Bafalasdine da ke zaune a birnin Beit Lahia, ya kan cika guraren da babu kowa a cikin masallatai na masallatai daga barandar gidansa a kowace rana, wanda gwamnatin yahudawan sahyoniya ta lalata a harin da ta kai a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490985    Ranar Watsawa : 2024/04/14

IQNA - Ali Najafi mai karatu dan shekara biyar sanye da rigar Abdul Bast, ya fito a cikin shirin Mahfil inda ya burge jama’a da kyakykyawar karatun da ya yi da kiran sallah .
Lambar Labari: 3490865    Ranar Watsawa : 2024/03/25

Gaza (IQNA) Bidiyon kiran sallar da aka yi kan rugujewar wani masallaci a Gaza ya samu karbuwa daga masu amfani da yanar gizo.
Lambar Labari: 3490241    Ranar Watsawa : 2023/12/02

Tehran (IQNA) A jiya ne aka fara gabatar da shirye-shiryen gasar ta Atr al-Kalam zagaye na biyu na gasar karatun kur’ani da kiran salla a duniya, a daidai lokacin da aka fara azumin watan Ramadan a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3488863    Ranar Watsawa : 2023/03/25

Tehran (IQNA) A jiya Juma'a  10 ga watan Maris ne aka fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta nahiyar turai karo na 9 a karkashin jagorancin Darul Qur'an na kasar Jamus a cibiyar Musulunci ta Hamburg.
Lambar Labari: 3488788    Ranar Watsawa : 2023/03/11

A yayin jawabin nasa, shugaban Kenya  wanda kirista ne yayin da yake gabatar da wani jawabi  ya yi shiru na 'yan mintoci kadan bayan jin kiran salla.
Lambar Labari: 3488774    Ranar Watsawa : 2023/03/08

Tehran (IQNA) Baki da suka halarci gasar cin kofin duniya a kasar Qatar sun yi maraba da kiran salla a masallacin "Katara" da ke kasar Qatar.
Lambar Labari: 3488270    Ranar Watsawa : 2022/12/02

Tehran (IQNA) An fitar da wani tsohon hoton kiran sallah na marigayi Mustafa Isma'il, da ya yi a lokacin aikin Hajji, wanda ya kunshi hotunan Tawafin Alhazai da dakin Allah.
Lambar Labari: 3487477    Ranar Watsawa : 2022/06/27

Tehran (IQNA) Mahukuntan birnin Minneapolis sun ce musulmi na iya yin kiran sallah da lasifika a duk shekara a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487128    Ranar Watsawa : 2022/04/05

Bangaren kasa da kasa, majalisar kasar Saudiyya za ta yi dubi kan wata shawara da wasu ‘yan majalisa suka bayar kan a rika jinkirta lokacin kiran sallar Isha’i.
Lambar Labari: 3482486    Ranar Watsawa : 2018/03/18

Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu na shirin sake mika daftarin kudirin dokar hana yin amfani da lasifika a wuraren ibada da dare musamman kisan salla, domin majalisar Knesset ta amince da hakan.
Lambar Labari: 3481021    Ranar Watsawa : 2016/12/10

Hamas:
Bangaren kasa da kasa, Mahud Zihar daya daga cikin manyan jagororin kungiyar Hamas ya bayyana cewa, Isra’ila ba za ta iya hana kiran sallah a cikin yankunan Palastinawa ba.
Lambar Labari: 3480973    Ranar Watsawa : 2016/11/25

Bangaren kasa da kasa, Morgan Freeman dan wasan fina-finai a kasar Amurka ya bayyana cewa,kiran salla na daga cikin sautuka mafi kyaua duniya.
Lambar Labari: 3480969    Ranar Watsawa : 2016/11/24